Home Kasashen Ketare Wasanni: Man City Za ta Kara Da Southampton karo Biyu a Jere

Wasanni: Man City Za ta Kara Da Southampton karo Biyu a Jere

88
0

Ahmadu Rabe/Jani

Kulob din Manchester City na kasar Ingila zai Kara da Southampton a kofin Carabao Cup da kuma kofin firimiya lig duk a cikin makon nan.

Southampton dai sun yi rashin nasara a hannun Liecester city da ci 9-0 a ranar Juma’a

Duk da cewa kowa ya san cewa gasa ce daban-daban, misali Kofin Carabao da Premier League buga su lokaci kusan gab da gab abu ne da dole sai an yi taka tsan-tsan. Kuma za mu yi kokarin mu kara shiri sosai don fuskantar duka wasannin.”-inji Guadiola

Pierre-Emile Wanda shi ne kyaftin na kungiyar Southampton ya ce wasannin da za su buga da Man cityn ranar Talata da kuma na karshen makon nan wata dama ce ga ‘yan wasansu da su kara zage damtse a filin wasan don ganin basu kunyata ba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply