Home Sabon Labari Wasanni: Man United Za Tayi Wasa Ba Tare Da Zaratan Yan Wasan...

Wasanni: Man United Za Tayi Wasa Ba Tare Da Zaratan Yan Wasan Ta Ba.

67
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”kjtmkeipx” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”oh0idlnvk7″ data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”mdss2dvlt” animation_delay=”0″]

Wadannan ‘yan wasa na United ana sa ran za su kasance tamkar ‘yan kallo a wasan da kungiyarsu za ta buga da kulob din Leicester City a Old Trafford a ranar Asabar.”Yan wasan sune Paul Pogba da Anthony Martial da Luke Shaw.

Wannan komabaya a ganin wasu masu sharhin wasannin ya jefa kocin  Manchester United Ole Gunnar Solskjaer na cikin tsaka mai wuya, kasancewa babu wasu daga cikin fitattun ‘yan wasan da yake tutiya da su a daidai lokacin da kungiyarsa ke kokarin ganin ta tabuka abin azo a gani a wannan kaka ta wasannin firimiya lig.

Sai dai rahotanni sun ce Solskjaer zai yi bakin kokarinsa wurin karfafa ‘yan wasan gabansa wadanda ake ganin kansu bai daidaita ba.

 

Ita dai kungiyar Liecester ita ce ta lashe kofin zakarun Premier na 2015-2016 inda suka yi canjaras biyu kuma suka ci wasa biyu.

 

Yanzu zabin da ya ragewa kocin United acewar wasu manazarta shi ne ya sanya dan wasa Daniel James ya  buga bangaren hagu kuma kocin zai iya farawa da shi a goben, yayin da Rashford zai buga 9 saboda rashin Martial.

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply