Home Kasashen Ketare Wasannin: An Haramta Wa Dembele Buga Wasanni Biyu

Wasannin: An Haramta Wa Dembele Buga Wasanni Biyu

64
0

Ahmadu Rabe/Jani

Hukumar kwallon kafar Sifaniya ta dakatar da dan wasan gaban Barcelona, Ousmane Dambele wasanni 2, ciki hada wasan hamayya na El Clasico tsakaninsu da kungiyar Real Madrid.

A ranar lahadin da ta gabata, alkalin wasa Mateu Lahoz ya bai wa Dambele jan kati, a wasan da Barcelona ta doke Sevilla da ci 4-0, bayan furta kalaman rashin da’a da yayi wa alkalin wasa, bisa Wani hukunci da alkalin wasan ya yi.

A ranar Larabar nan ma, kwamitin da’ar hukumar kwallon kafar Spain ya haramta wa Dembele buga wasanni 2.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply