Home Sabon Labari Wasu sun nemi in cire Sarkin Kano- Ganduje

Wasu sun nemi in cire Sarkin Kano- Ganduje

111
2

Gwamnan jihar Kano ya ce ya samu wasika daga wata kungiya mai zaman kanta da ke bukatar ya sauke Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II daga kujerarsa ta Sarkin Kano.

Shugaban kungiya da suka rubuta wasikar wani mai suna Kwamared Ibrahim Ali ya ce suna bukatar Gwamnan ya dauki matakin saboda doka ta amince masa ya dauki wannan mataki, kamar yadda gidan Talabijin na Channels ya sanar a labaran karfe goma na dare a ranar 19.12.2019.

Ya kuke kallon wannan bukata?

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

2 COMMENTS

Leave a Reply