Home Kasashen Ketare Wata ‘yarjarida ta banka wa kanta wuta

Wata ‘yarjarida ta banka wa kanta wuta

232
0

Wata Editar jaridar Russian Independent ta mutu bayan ta banka wa kanta wuta biyo bayan wani bincike da ‘yansanda ke yi ma ta.

Wani gidan jaridar kasar Rasha ya ba da labarin cewa Irina Slavia ta cinna wa kanta wuta a gaban hedikwatar ‘yansanda.

‘Yarjaridar dai ta rubuta a shafinta na Facebook sa’o’i kafin mutuwarta cewa “ku kama gwamnatin kasar Rasha da laifin mutuwa ta”.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply