Home Sabon Labari Watford ta taka wa Liverpool birki

Watford ta taka wa Liverpool birki

87
0

Kulob ɗin Watford na ƙasar Ingila ya kawo karshen wasannin 44 da kungiyar Liverpool buga ba tare da an doke ta ba.

Dan wasan Watford Ismaila Sarr shi ne ya jefa kwallo biyu rigis a ragar Liverpool kana daga bisani Troy Deeney ya sharara kwallo ta uku da ta kara tabbatar masu da nasara a kan ta daya a teburin gasar firimiyar.

Shin ko wannan rashin nasara da Liverpool din tayi za’a iya cewa an gano lagon yadda za’a rika cin kungiyar ke nan?

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply