Home Labarai Yadda A’isha daga Kano ta koma Chioma a Onitsha

Yadda A’isha daga Kano ta koma Chioma a Onitsha

72
0

[cmsmasters_row][cmsmasters_column data_width=”1/1″][cmsmasters_text]

Aisha ta na daya daga cikin yaran da ake zargin an sace daga jihar Kano zuwa kudancin Najeriya, aka maida su Kiristoci sannan aka canza sunan ta zuwa Chioma.

Rahotanni sun nuna cewa iyayen yarinyar ne suka bayyana haka bayan da rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta sanar da kubutar da su daga hannun wadanda suka tsaresu wadanda ake zargin Kiristoci ne ‘yan kabilar igbo. An kuma tsare yaran na kimamin shekaru uku

             

A yanzu rahotanni sun ce A’isha ba ta jin Hausa sosai kuma tuni ta koma hannun iyayenta a jihar Kano.

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply