Home Labarai ‘Yan bindiga sun kashe Basarake da tsohuwa mai shekaru 80 a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe Basarake da tsohuwa mai shekaru 80 a Kaduna

60
0

‘Yan bindiga sun kashe Sama’ila Yohanna, Dagacin garin Konti da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan, ya tabbatar da kisan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadin nan.

Sanarwar ta kara da cewa, ‘yan bindigar sun kuma kashe wata tsohuwa mai shekaru 80 a kauyen Sharu, na karamar hukumar Igabi ta jihar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply