Home Labarai ‘Yan bindiga sun sace Abdul Ningi

‘Yan bindiga sun sace Abdul Ningi

81
0

Wasu ‘yan bindiga sun sace tsohon dan majalisar dokokin jihar Bauchi, Abdulmumuni Ningi.

Majiyar DCL Hausa ta ce rundunar ‘yansanda jihar ta tabbatar da sace tsohon dan majalisar, wanda ya taba wakiltar mazabar Ningi a majalisar jihar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar ta Bauchi, Ahmed Wakil, ne ya bayyana haka, inda yace an yi garkuwa da tsohon dan majalisar a cikin garin Bauchi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply