Home Labarai ‘Yan daba sun banka wa ofishin ‘yansanda wuta

‘Yan daba sun banka wa ofishin ‘yansanda wuta

191
0

Wadansu ‘yan daba sun banka wuta a ofishin ‘yansanda da ke karamar hukumar Igboukwu ta jihar Anambra.

Wani shaidar gani da ido yace an banka wuta a caji ofis din da misalin karfe 8 na safiyar Larabar nan.

Yace hatsaniyar ta fara ne tun bayan da aka zargi wani dansanda da bindige wani dan acaba a ranar Talata, bisa zargin kin bashi dan na goro.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply