Home Labarai ‘Yan Nijeriya sun tafka babban kuskuren zaben APC – Wike

‘Yan Nijeriya sun tafka babban kuskuren zaben APC – Wike

58
0

Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike yace gaza cika alkawurran da APC ta dauka zai sa ‘yan Nijeriya su kada jam’iyyar a babban zaben 2023.

Nyesom Wike yace APC ta gaza ta shawo kan matsalolin tsaro da na cin hanci. Ya yi nuni da cewa tattalin arzikin kasar nan ya fadi kasa warwas.

Yace ‘yan Nijeriya tuni sun gano sun tafka kuskure babba da suka zabi APC. Gwamnan Rivers din yace idan aka yi la’akari za a ga cewa duk jihohin da PDP ke mulki na samun cigaba fiye da kima.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply