DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 18, 2026
HomeLabarai'Yan sandan Katsina sun kuɓutar da mutane 171 daga hannun 'yan bindiga...

‘Yan sandan Katsina sun kuɓutar da mutane 171 daga hannun ‘yan bindiga a 2023

CP Aliyu Abubakar Musa

Rundunar yan sanda jihar Katsina tace ta kuɓutar da mutane 171 waɗan da yan bindiga suka yi garkuwa dasu a jihar.

Mai magana da yawun rundunar Yan sandan jihar Katsina, SP Sadiq Abubakar ne ya bayyana hakan a hedikwatar rundunar.

Abubakar yace rundunar ta samu nasarori a shekarar dubu biyu da ashirin da uku data gabata, ta kama mutane 1627, ta miƙa mutane 855 a gaban kuliya.

Haka zalika rundunar tayi nasarar kama mutane 258 bisa zargin su da aikata laifukan sata a jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata