Home Sabon Labari ‘Yan ta’adda sun yi wa gidan wani lakcaran BUK dirar mikiya, sun...

‘Yan ta’adda sun yi wa gidan wani lakcaran BUK dirar mikiya, sun nemi ya ba su kasonsu

251
0

Wasu yan ta’adda a jihar Kano sun afka gidan wani malamin jami’a da ke koyarwa a tsangayar koyar da aikin  jinya a jami’ar Bayero inda su daba masa wuka kamar yadda rahotannin da ke zuwa DCL Hausa suka tabbatar.

Rahama TV ta birnin Kano ta rawaito cewa wadannan ‘yan ta’adda sun nemi lakcaran da ya ba su ‘kasonsu’ a irin kudaden da gwamnati ta yi masu biyan bashi daga cikin albashin da suke bi.

Sai dai rahotan bai bayyana halin da lakcaran ke ciki ba a mace ko a raye.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply