Home Coronavirus ‘Yan wasan kulob din PSG 3 sun harbu da corona

‘Yan wasan kulob din PSG 3 sun harbu da corona

123
0

‘Yan wasan kulob din PSG 3 sun harbu da coronaulob din Paris Saint German na kasar Jamus ya tabbatar da cewa ‘yan wasansa 3 da wani ma’aikacin kulob din 1 sun harbu da cutar corona.

Nan ba da jimawa bane dai aka tabbatar da cewa PSG da ta lashe gasar “Lig One” za ta dawo da atisaye bayan shafe lokaci ana hutun cutar corona.

A wata sanarwa daga shafin manajan kulob din, Thomas, ta ce ‘yan wasan 3 sun fara nuna alamun kamuwa da cutar, sai aka auna su, aka tabbatar da sun kamu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply