Home Labarai ‘Yanbindiga sun harbe shugaban jam’iyya a Katsina

‘Yanbindiga sun harbe shugaban jam’iyya a Katsina

291
0

‘Yan bindiga sun sun harbe shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Batsari Abdulhamid Sani Dumburawa.

Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Batsari a majalisar dokokin jihar Katsina Jabiru Yusuf Yau-Yau ne ya tabbatar da labarin faruwar lamarin ga jaridar Thisday.

Ya ce ‘yan ta’adda bisa babura ne suka kutsa kai cikin kauyen Sabon Garin Dumburawa na karamar hukumar Batsari kDa tsakar rana suka nemi su tafi da shugaban jam’iyyar, da ya kiya ne suka bindige shi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply