Home Labarai ‘Yanbindiga sun saci manoma a Taraba

‘Yanbindiga sun saci manoma a Taraba

94
0

‘Yanbindiga sun sace manoma 3 a lokacin da suke noma a gonakinsu a jihar Taraba.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa lamarin ya faeu ne a kan hanyar Sabon Gida-Dananacha a karamar hukumar Gassol da ke jihar.

Rahotanni sun ce wasu manoman uku, ciki hada wani gurgu sun tsallake rijiya da baya a lokacin harin.

Daya daga cikin manoman da ya tsira, Malam Muhammad Sabon Gida, ya fada cewa su na aiki a gonarsu a wajen karfe 8 na safe, a lokacin da suka ji motsin mutane dauke da bindigu na karasowa kusa da su.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply