Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi ‘Yansandan da suka yi ritaya za su rika amfana da inshorar lafiya...

‘Yansandan da suka yi ritaya za su rika amfana da inshorar lafiya – IGP

172
0

Babban sufeton ‘yansandan Nijeriya Muhammad Adamu ya umurci da a fara rajista tare da daukar bayanan ‘yansandan da suka ajiye aiki domin su amfana da shirin inshorar lafiya.

A cikin wata takarda daga mai magana da rundunar ‘yansanda ta Nijeriya Frank Mba, ta ce matakin ys biyo bayan amincewa da gwamnatin tarayya ta yi na a saka su cikin tsarin.

Takardar ta ce duk dansandan da ya yi ritaya zai amfana da tsarin ba tare da duba da matsayi ko mukaminsa ba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply