Home Sabon Labari Yanzu-Yanzu: An sako Orji Kalu daga gidan fursuna

Yanzu-Yanzu: An sako Orji Kalu daga gidan fursuna

180
0

Rahotanni daga Abuja na cewa ba da jimawa ba Tsohon Gwamnan jihar Abia Orji Kalu ya fito daga gidan yarin Kuje a safiyar Juma‘ar nan.

A watan Disambar da ya gabata wata kotu ta daure shi bisa zargin ya ci kudin jama‘a a lokacin da yake Gwamna.

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa tayi magana da wani na kusa da Kalu wanda ya tabbatar da fitowar mai gidansa daga gidan yari.

Samun yancin na Sanata Kalu na zai rasa nasaba da hukuncin soke shari‘ar da ta daure shi da wata kotu tayi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply