Home Coronavirus Yanzu-yanzu: dokar hana fita za ta ci gaba a Katsina

Yanzu-yanzu: dokar hana fita za ta ci gaba a Katsina

7188
1

Gwamnatin jihar Katsina ta ce dokar zama gida za ta ci gaba a jihar biyo bayan samu karin bullar cutar Korona a jihar.

Idan za a iya tunawa dai, makonni biyu da suka shude ne gwamnatin jihar ta ba da umurnin a rufe kwaryar birnin Katsina don gudun yaduwar cutar Korona.

Jihar Katsina dai daya daga cikin jihohin da aka samu bullar cutar a cikin jihohin Nijeriya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

1 COMMENT

Leave a Reply