Home Coronavirus Yau corona ke cika wata 5 da bayyana a Nijeriya

Yau corona ke cika wata 5 da bayyana a Nijeriya

172
0

Bayan cika watanni 5 da bayyanar corona a Nijeriya, akwai sabbin harbuwa da cutar su 555 a jihohi da alkaluma kamar haka:

Legas 156
Kano 65
Ogun 57
Filato 54
Oyo 53
Binuwai 43
Abuja 30
Ondo 18
Kaduna 16
Akwa Ibom 13
Gwambe 13
Ribas 12
Ekiti 9
Oshun 8
Kuros Ribas 3
Barno 2
Edo 2
Bayelsa 1

Jimillar da suka harbu 40,532
Jimillar da suka warke 17,374
Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 858
Jimillar da suke jinya 22,300

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply