Yawan mutanen da ke dauke da Corona a wasu kasashen duniya

Yawan mutanen da ke dauke da Corona a wasu kasashen duniya kawo karfe 8 na daren juma’ar nan:

 

Amirka  mutum  100,390 cutar ta kashe mutum 1,543

Italiya mutum  86,498 cutar ta kashe mutum 9,134

China mutum 81,340  cutar ta kashe mutum 3,292

Spain mutum 64,059 cutar ta kashe mutum 4,934

Jamus  mutum 50,178 cutar ta kashe 338

Nijar mutum 10 cutar ta kashe mutum 1

Najeriya mutum 70 cutar ta kashe mutum 1

error: Content is protected !!