Home Labarai Za a binciki ayyukan hukumar NDDC

Za a binciki ayyukan hukumar NDDC

128
0

Ministan da ke kula da harkokin da su ka shafi yankin Neja-Delta Godswill Akpabio ya ce za a gudanar da sahihin bincike kan ayyukan dubu goma sha biyu da aka bayyana cewa an yi a karkashin hukumar.

Ministan ya bayyana hakan ne a wajen taron majalisar zartaswa na mako-mako da aka gudanar ta kafar intanet.

Akpabio ya ce majalisa ta amince da yarjejeniyar da gwamnatin Nijeriya za ta kula da wasu kamfanoni har guda takwas da za su taimaka mata wajen gudanar da aikin binciken a hukumar ta NDDC.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply