Home Labarai Za a dauki karin ‘yansanda a Nijeriya

Za a dauki karin ‘yansanda a Nijeriya

223
0

Hedikwatar ‘yansanda ta Nijeriya ta fitar da sanarwar daukar karin ‘yansanda kanana.

A wata sanarwa daga mai magana da yawun rundunar ‘yansanda ta Nijeriya, Mr Frank Mba tace ana neman matasa masu shekaru 17-25 su nemi shiga aikin.

Sannan takardar ta ce za a nemi aikin ne ta yanar gizo a www.policerecriutment.gov.ng.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply