Home Sabon Labari Za a dawo da harkokin wasanni a Nijeriya

Za a dawo da harkokin wasanni a Nijeriya

131
2

Gwamnatin Tarayya ta amince da fara kakar gasar wasanni a Nijeriya.

Jami’in tsare-tsare na kwamitin shugaban ƙasa na yaƙi da cutar Covid-19 Sani Aliyu ya faɗi haka a ranar Alhamis, yana mai cewa za a dawo da buga wasannin ba tare da ƴan kallo ba.

Ana sa ran za a dawo da manyan gasar wasannin ƙwallon ƙafar ƙasar guda biyu a cikin watan Satumba da Oktoba domin kakar shekarar 2020/21.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

2 COMMENTS

  1. Assalamu alaikum.

    Ina mai bawa wannan shafe shawara da ku rika amfani da New Time a wajen rubutun ku hakan zai ingata shafin ku, Nagode.

Leave a Reply