Home Labarai Za a sake karawa ƴansandan Nijeriya albashi

Za a sake karawa ƴansandan Nijeriya albashi

81
0

A wani bangare na kokarin zaburar da ƴansandan Nijeriya kan yadda za su ci gaba da gudanar da ayyukansu yadda ya kamata na tabbatar da ganin an samar da doka da oda.

Babban Sifetan ƴansandan IGP Adamu tare da mukaddashin shugaban hukumar kula da albashin ma’aikata na kasa, Ekpo Nta ne suka bayyana hakan a wani taron karawa juna sani na yini daya da aka gudanar a ranar Talata a Abuja.

Ekpo ya ce “dukkanin wasu takardu dangane da sabon tsarin biyan albashin sun kammala, abinda ya rage shi ne mika su zuwa ga Shugaban kasa don neman amincewarsa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply