Home Labarai Za a shinfida karin layin-dogo 4 a shekarar 2021 – Ameachi

Za a shinfida karin layin-dogo 4 a shekarar 2021 – Ameachi

73
0

Gwamnatin Nijeriya ta ware kudaden kimanin Naira tiriliyon 12 da milyan dubu 600 domin a shimfida layin-dogo har guda 4 a wasu sassan kasar.

Daga cikin layin-dogon, akwai wanda zai taso daga Kano-Katsina-Maradin jamhuriyar nijar.

Ministan sufuri Mista Rotimi Ameachi ne ya tabbatar da haka a Abuja.

Ya kuma bada tabbacin cewa ayyukan layin-dogon za a fara su a shekarar 2021.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply