Home Noma da Kiwo Za a yi bikin kamun kifi na Argungu bayan shekara takwas da...

Za a yi bikin kamun kifi na Argungu bayan shekara takwas da jingine shi

98
0

Sarakuna da hakimmai a yankin Masarautar Argungu ta jihar Kebbi sun soma wani aikin tsabtace gari ga shirye-shiryen bikin kamun kifi da za’a gudanar a yankin.

Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu shi ne ya jagorancin tawagar hakimai da dagattai da sauran al’ummar gari ga aikin tsabtace garin wanda wakilinsa Alhaji Ibrahim Kwaido Kundan Kabbi ya wakilta.

 

Dattawan Masarautar Argungu ke nan ke yin shara, a cikin jerin shirye shiryen da ake gudanarwa

Wannan dai ana ganin zai taimaka ga kowa da kowa ya bada gudunmawa ga aikin da ake kanyi.

Za’a dai gudanar da bikin kamun kifin ne a watan Maris na shekara mai zuwa, bayan shafe tsawon shekaru takwas batare da yinsa ba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply