Home Labarai Za a yi hazo daga Juma’a zuwa Lahadi a Nijeriya – NiMet

Za a yi hazo daga Juma’a zuwa Lahadi a Nijeriya – NiMet

139
0

Hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashen cewa za a samu yanayin hazo a kasar daga ranar Juma’a zuwa Lahadi.

Hukumar ta sanar da hakan, a hasashen da ta fitar a Abuja, inda ta ce akwai yiyuwar masu ababen hawa ba za su iya ganin abin da ke gabansu kilomita 2 zuwa 5.

Sai dai, ana kyautata zaton a kwalla rana a arewa ta tsakiya da hazo-azo, yankuna irinsu Kogi, Benue da Kwara kuwa a samu hadari.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply