Home Coronavirus Za a yi wa ‘yan Nijeriya rigakafin corona kyauta

Za a yi wa ‘yan Nijeriya rigakafin corona kyauta

161
0

Jami’in kula da kwamitin shugaban kasa na yaki da cutar corona Dr Sani Aliyu yace gwamnatin tarayya za ta yi wa kowa rigakafin corona kyauta.

Dr Sani Aliyu da ya yi magana a kafar Talabijin ta Channels yace gwamnatin nada isasshen tsari na rawade ko ina da rigakafin a fadin kasar.

Ya kara da cewa akwai tsarin fadakar da mutane kan irin alfanun rigakafin a duk fadin kasar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply