Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Za a zamanantar da harkar sufurin sama a Nijeriya – Hadi...

Za a zamanantar da harkar sufurin sama a Nijeriya – Hadi Sirika

159
0

Ministan sufurin sama na Nijeriya Sanata Hadi Sirika ya ce ma’aikatar da ya ke jagoranta ta himmatu wajen aiwatar da kawo ci gaba a bangaren harkokin sufurin sama da ma mayar da ilahirin filayen jiragen kasar irin na zamani.

Hadi Sirika ya bayyana haka a ya yin hirarsa da gidan rediyon Nijeriya na Kaduna a cikin shirin hannu da yawa.

Ministan ya kara da cewa ma’aikatar na maraba da kamfanoni masu zaman kansu dama daidaiku da za su zo domin saka hannun jari yadda za a kara inganta harkokin sufuri da zai tallafa wa Nijeriya wajen samar da kudaden shiga.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply