Home Wasanni Zakarun Turai: Atletico Madrid ta lallasa Liverpool

Zakarun Turai: Atletico Madrid ta lallasa Liverpool

75
0

Atletico Madrid ta yi nasara a kan Liverpool mai riƙe da kofin zakarun Turai da ci 1-0 mai ban haushi.

Ɗan wasan Atletico Madrid Saul Niguez ne ya ɗirrka ƙwallon a ragar baƙin ana mintuna 4 da take wasa.

Liverpool dai, ita ta mamaye wasan da kaso 60 Atletico nada kaso 40 a wasan nasu.

Wasa na biyu a yau shine tsakanin Borussia Dortmund inda ta lallasa Paris Saint-germain da ci 2-1.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply