Home Sabon Labari Zaman Gaskiya 06 (SAUTI)

Zaman Gaskiya 06 (SAUTI)

129
0

A cikin shirin na wannan makon muna dauke da labarin wata matashiya mai larurar nakasa da ta kama sana’ar har ta zama abar kwatance. Daga wannan makon kuma za mu fara kawo hirarki na musamman da mutanen da suka taba kamuwa da cutar nan ta coronavirus. Muna dauke da tattaunawa da kungiyar mafarauta ta Hunters Group of Nigeria.

Latsa kasa domin saurara

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply