A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin jihar Katsina ta kubuto da sama da mutane 100 daga hannun masu garkuwa da mutane. Shirin ya hadu da wani dan matashi da ke sana’ar tireda karkashin kulawar magabatansa, amma yanzu ya tsaya da diga-diginsa, sannan wani da ya kamu da corona ya ce mutanen gari na nuna masa kyama.
