Home Shirin Rediyo Zaman Gaskiya 09 (SAUTI)

Zaman Gaskiya 09 (SAUTI)

23
0
DCL Hausa
DCL Hausa

A cikin shirin, wani ango da aka yi garkuwa da shi da amaryarsa, yace sun sha bakar azaba a hannun wadanda suka sace su kafin gwamnatin Katsina ta kubutar da su. Wani wanda ya taba kamuwa da corona kuma yace a lokacin da ya killace kansa, abinci ma sai dai matarsa ta turo masa ta kafar kofa.

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply