Home Rediyo Zaman Gaskiya 09 (SAUTI)

Zaman Gaskiya 09 (SAUTI)

30
0

A cikin shirin za ku ji wani ango da aka yi garkuwa da shi da amaryarsa, yace sun sha bakar azaba. A ci gaba da kawo muku hirarraki na musamman da wadanda suka taba kamuwa da corona za ku ji wani wanda a lokacin da ya killace kansa, abinci ma sai dai matarsa ta turo masa ta kafar kofa.

 

Saurari cikakken shirin a nan kasa ta hanyar latsa alamar sauti:

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply