Home Sabon Labari Zaman Gaskiya 11 (SAUTI)

Zaman Gaskiya 11 (SAUTI)

42
0

A cikin shirin za ku ji gwamnatin jihar Katsina ta zargi wasu malaman addini da yi wa ‘yan bindiga rokon Allah don su samu nasara sannan akwai tattawa da wani da ya kamu da cutar corona, muna kuma dauke da jawabin gwamnan jihar Katsina inda yake cewa yana goyon bayan a rika fada wa gwamnati gaskiya a intanet sai dai akwai wasu sharuda da yake son masu irin wannan aiki su kiyaye. Ga cikakken shirin.

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply