Home Sabon Labari Zaman Gaskiya (3)SAUTI

Zaman Gaskiya (3)SAUTI

93
0
Galadiman Daura, Hakimin Mai'adua Alh Ahmad Diddiri Ahmad

Shirin Zaman Gaskiya shiri ne da ke bayyana muku irin kokarin da mata da matasa ke yi wurin bunkasa rayuwarsu tare da tattaunawa da iyayen kasa na jihar Katsina kan gudunmmawar da ya kamata kowa ya bayar domin tabbatar da tsaron rayukan jama’a don mu gudu tare da mu tsira tare. Shirin zai rinka kawo muku farashin kayan gona daga wasu kasuwannin jihar Katsina da sauran kasashen Afirka ta Yamma. Za kuma mu rinka kawo muku irin wainar da ake toyawa a gwamnatin jihar Katsina.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply