Home Addini Zamfara : Hukuma ta kama mutane 3 da laifin sayar da barasa

Zamfara : Hukuma ta kama mutane 3 da laifin sayar da barasa

98
0

[cmsmasters_row data_width=”boxed” data_padding_left=”3″ data_padding_right=”3″ data_top_style=”default” data_bot_style=”default” data_color=”default” data_bg_position=”top center” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_size=”cover” data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_padding_top=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_shortcode_id=”louxht9rc3″][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_bg_position=”top center” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_size=”cover” data_border_style=”default” data_animation_delay=”0″ data_shortcode_id=”hjmk8w8v1r”][cmsmasters_text shortcode_id=”n3gh9l3z6h” animation_delay=”0″]

Hukumar  da ke tabbatar da aiwatar da shari’ar musulumci a Zamfara ta kama mutane uku da laifin sayarwa da shan barasa a unguwar Tudun Wada da ke cikin garin Gusau, babban birnin jihar.

 

Shugaban hukumar Dr Atiku Zawiyya ya sanar da haka ga manema labarai ciki har da Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya-NAN- a ranar alhamis. Shugaban ya ce sun kama wadanda ake zargin bayan sun samu bayanai na sirri da wasu makwabta suka labarta wa hukumarsa.

 

Zawiyya ya ce an kama Lydia Samuel da John Samuel da mahaifiyarsu mai suna Madam Maria a cikin gidansu da kwalaben giya 103 tare da jarka guda biyu makil da giya.

Gwamna Bello Mohammed Matawalle na jihar Zamfara

Shugaban hukumar tabbatar da aiwatar da shari’ar musulumcin ya ce  a yanzu haka suna ci gaba da bincike kuma za su gabatar da wadanda ake zargi a gaban kotu da zarar sun tattara bayanai.

 

A ranar litinin mai zuwa 28.10.2019  jihar Zamfara za ta cika shekaru 20 da fara aiwatar da shari’ar musulumci. A karkashin dokar shari’ar dai haramun ne a sha ko kuma a sayar da barasa a jihar. A don haka Dr Atiku Zawiyya ya ce akwai bukatar jama’an jihar su rinka taimaka musu da bayanai akan masu sabawa shari’ar musulumci a jihar.

 

 

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row][cmsmasters_row data_shortcode_id=”jdyqcm6z57″ data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”a9ng0oizm” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text animation_delay=”0″ shortcode_id=”5ceoj2xib”]

Click here to change this text

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply