Home Labarai Zanga-zanga ta sa an rufe makarantun Oyo, Lagos da Ekiti

Zanga-zanga ta sa an rufe makarantun Oyo, Lagos da Ekiti

100
0

Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde ya umurci da a garkame dukkanin makarantun gwamnati da na kudi na jihar, biyo bayan zanga-zangar da ta barke a sassa daban-daban na jihar.

Gwamnan da sanar da hakan a wata takarda, ya ce dokar za ta fara aiki ne daga ranar Larava 21 ga watan Oktoba, 2020.

Tuni dai jihohi irinsu Lagos da Ekiti suka sanar da kulle makarantu, biyo bayan zanga-zangar da ke wakana a sassan kasar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply