DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ƙunduma wa wani zagi a shafukan sada zumunta babban laifi ne – Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya

-

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Nijeriya Olumuyiwa Adejobi, ya yi Allah wadai akan yadda wasu mutane ke ƙundumawa juna zagi a kan yanar gizo, yana mai cewa hakan babban laifi ne na cin zali karkashin dokar laifukan yanar gizo.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na X, Adejobi ya ce mutanen da ke irin wadannan zage-zagen a kafofin sada zumunta ba su da kariya ta ‘yancin fadin albarkacin baki ko suka.
Sai dai a martanin da wani ya mayar, mai shafin #kingkhone4real, ya ce in ko haka ne duk ‘yan Nijeriya ya kamata a ce su na gidan kaso.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Nijeriya ta zamo ta biyar a ƙasashen da suka fi ƙwarewa a harshen Turanci a nahiyar Afrika

A wani rahoto da EF SET na shekarar 2025 ta fitar kasar Afirka ta Kudu ce ta ke kan gaba a jerin ƙasashen Afirka wajen...

Majalisar Wakilan Nijeriya ta ɗage komawar zaman majalisa zuwa 5 ga Maris

Majalisar Wakilan Nijeriya, ta ɗage komawar zaman majalisa daga Talata, 24 ga Fabrairu 2026, zuwa Alhamis, 5 ga Maris 2026. Sakataren Majalisar, Kamoru Ogunlana, ya bayyana...

Mafi Shahara