DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Siyasa

Wasanni

Nishadi

Karin labarai

Hisbah a Kano ta rushe wani wurin da ake yada jita-jitar an ga sahun Annabi

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta rushe wani wuri da ke a Dakata cikin kwaryar birnin, bayan bazuwar jita-jita cewa wurin na dauke da...

Gwamnatin jihar Katsina ta kashe Naira bilyan 36.8 kan sha’anin samar da tsaro – Faruq Lawal Jobe

Gwamnatin jihar Katsina hadin guiwa da kananan hukumomi 34 na jihar sun kashe kudi Naira bilyan 36.8 wajen samar da tsari mai kyau na...

Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na magance matsalar rashin tsaro da ke addabar kasar

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Talata a ziyarar da...