DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeWasanni

Wasanni

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nada Ahmed Musa a matsayin manajan kungiyar Kano Pillars

Gwamnan Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sake fasalin hukumar gudanarwa ta ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kano Pillars, tare da naɗa...

Cristiano Ronaldo ya tsawaita kwantiraginsa da kungiyarsa ta Al Nassr har zuwa shekarar 2027

Cristiano Ronaldo ya tsawaita kwantiraginsa da kungiyar Al Nassr ta kasar Saudiyya a hukumance, inda zai ci gaba da zama a birnin Riyardh na...

Ba na bakin ciki da nasarar da PSG ta samu a gasar Champions League – Mbappe

Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Faransa, Kyllian Mbappe ya ce ko kadan bai yi bakin ciki da nasarar da tsohuwar kungiyarsa ta kwallon...

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 21 cikin tawagar ‘yan wasan Kano a gasar wasanni ta Nijeriya

‘Yan wasan na kan hanyarsu ne ta dawowa gida Kano daga jihar Ogun, inda suka fafata a gasar ta kwallon kafa. Jaridar Daily Nigerian ta...

Real Madrid ta sayi dan wasan Liverpool Trent Alexander Arnold

Ana saran kwantiragin zai kasance har zuwa watan Yunin 2031 a matsayin dan wasan Madrid. Real Madrid za ta biya shi albashinsa na watan Yuni...

Har yanzu muna tattaunawa da Cristiano Ronaldo kan ci gaba da zama a Al Nassr – Fernando Hierro

Daraktan kungiyar Al Nassr, Fernando Hierro, ya bayyana cewa har yanzu suna ci gaba da tattaunawa da Cristiano Ronaldo kan yiwuwar ci gaba da...

Flying Eagles ta sha kashi a hannun Afrika ta Kudu da ci 1-0 a wasan dab da na karshe na AFCON U-20

Kasar Afirka ta Kudu ta doke 'yan wasan Flying Eagles na Nijeriya da ci 1-0 a wasan dab da na karshe na gasar cin...

Saura kadan Xabi Alonso ya zamo sabon kocin Real Madrid, in ji rahoton jaridar Punch

Real Madrid ta kammala yarjejeniya da Xabi Alonso domin ya zama sabon kocin kungiyar, a cewar kwararre kan harkokin wasanni Fabrizio Romano. Tsohon dan wasan...

Most Popular

spot_img