DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Daliban jami’ar Abuja sun yi watsi da sauya sunan jami’ar da Shugaba Tinubu ya yi

-

Daliban jami’ar Abuja sun yi watsi da sauya sunan jami’ar zuwa jami’ar Yakubu Gowon da gwamnatin tarayya ta yi tare da kira a gaggauta janye wannan mataki.
Daliban sun yi wannan kira ne a lokacin da su ka fito bakin kofar shiga jami’ar jiya Alhamis, rike da kwalaye da ke nuna cewa a bar jami’ar da tsohon sunanta, kamar yadda jaridar Dailytrust ta ruwaito.
Da yake jawabi a madadin kungiyar daliban Comrade Nkem Silas, ya nemi gwamnatin tarayya ta janye matakin saboda ɗaliban ba sa goyon bayan haka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara