DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Babu hujjar sanya Shugaba Tinubu cikin shugabanni mafiya cin hanci a duniya – Ayoola Lawal

-

Wasu ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje sun soki rahoton kungiyar dake bincike kan cin hanci da rashawa a duniya OCCRP, da ya sanya shugaban Nijeriya Bola Tinubu cikin shugabanni masu aikata rashawa a 2024.
Tsohon shugaban kungiyar magoya bayan jam’iyyar APC a kasashen waje, Ayoola Lawal, ne ya nuna tantama kan rahoton.
A cewarsa mafi yawan zarge-zargen da ake yi wa Tinubu babu wata hujja da za ta tabbatar da su, kamar yadda DW Africa ta ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara