DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ganduje ya bukaci hadin kan ‘yan APC domin kwace mulki daga NNPP a Kano

-

 

Google search engine

Shugaban jam’iyyar APC a Nijeriya, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci ‘ya’yan jam’iyyar a jihar Kano da su ci gaba da hada kan su 

na ganin sun kwato mulki daga hannun jam’iyyar NNPP mai mulki a jihar 

Shugaban jam’iyyar na kasa ya fadi haka ne a ranar Litinin yayin liyafar cin abinci da ‘yan majalisar dokokin jihar wanda shugaban jam’iyyar na jiha Abdullahi Abbas ya wakilta, ya jaddada muhimmancin hadin kai a cikin hidimar jam’iyya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara