DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shehu Sani ya fadi dalilin barinsa PDP ya koma APC

-

Tsohon Sanatan jihar Kaduna Shehu Sani ya ce Gwamnan Kaduna Uba Sani ne ya yi sanadiya komawar sa jam’iyyar APC, bayan wani zaman sulhu a jihar.
Dan gwagwarmayar ya tabbatar da cewa yana cikin wadanda suka kafa jam’iyyar APC a jihar Kaduna kuma ya bayar da gudunmawa wajen dora jam’iyyar a kan turba.
Da yake zantawa da gidan talabijin na Channels, Shehu Sani ya kuma bayyana cewa takun-saka da ta shiga tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ita ce ta yi sanadin fitar sa jam’iyyar a baya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsohon Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya yi ritaya

Tauraron ƙwallon ƙafa Ahmed Musa ya sanar da yin murabus daga buga wa Najeriya ƙwallon ƙafa a matakin ƙasa, bayan shekara 15 yana taka leda...

Mutane huɗu sun tsira daga hatsarin jirgi a jihar Imo

Mutane huɗu sun tsira daga hatsarin jirgin Cessna 172 na kamfanin Skypower Express da ya yi saukar gaggawa (crash-landing) a Filin Jirgin Sama na Sam...

Mafi Shahara