DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tinubu na son a sulhunta tsakanin Kwankwaso da Ganduje

-

Ganduje da Kwankwaso 

Shugaba Tinubu ya fara yunkurin sasanta jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Rabi’u Kwankwaso da kuma shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje.

A cewar jaridar Daily Trust wasu majiyoyi sun tabbatar mata a jiya Litinin cewa Tinubu ya bayyana aniyarsa ga shugabannin biyu na su sasanta kansu.

Google search engine

Wasu majiyoyi na kusa da Ganduje sun tabbatar da cewa Tinubu ya bukaci shugaban jam’iyyar da ya gana da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a Kano ranar Alhamis mai zuwa, tn are da fara aikin hadin kai a tsakaninsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tilas aka min na amince ni na kafa gidan rediyon Biyafara -Nnamdi Kanu

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta amince da bidiyo uku, ciki har da wanda ke nuna shugaban haramtacciyar ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, na duba...

Majalisar Dattawa ta tabbatar da kasafin Naira tiriliyan 1.8 na FCT na 2025

Majalisar Dattawa ta amince da kasafin kuÉ—i na Naira tiriliyan 1.8 na shekarar 2025 ga Hukumar Gudanarwar Birnin Tarayya (FCTA). Wannan ya biyo bayan gabatar...

Mafi Shahara