DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya nemi Gwamna Abba Kabir ya magance rikicin filayen BUK

-

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci gwamnan jihar Kano Abba Yusuf da ya magance rikicin filaye da Jami’ar Bayero ke yi da al’ummomin da suke makwabtaka.
Tinubu wanda ya samu wakilicin ministar kasa a ma’aikar ilimi Farfesa Suwaiba Ahmed ya yi wannan kiran ne a yayin bikin yaye dalibai karo na 39 da jami’ar ta gudanar.
Ya yi kira ga gwamnan da ya gaggauta bai wa makarantar takardun mallaka domin magance rikicin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara