Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiSabon tsarin cirar kudi zai kawo karshen matsalar rashin kudi a ATM...

Sabon tsarin cirar kudi zai kawo karshen matsalar rashin kudi a ATM – Babban bankin Nijeriya CBN

Babban bankin Nijeriya CBN ya yi karin haske cewa sabon tsarin cirar kudi a ATM da ya bullo da shi zai taimaki bankuna da abokan huldarsu.
Mukaddashin daraktan tsare-tsare na bankin John Onojah ne ya bayyana hakan a zantawarsa da gidan talabijin na Channels.
Ya ce idan har wannan tsarin ya fara aiki, hakan zai magance matsalar rashin karamcin kudi a injunan cirar kudi wato ATM kuma zai taimaka wa bankunan samun riba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata