Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiHukumar NAFDAC mai kula da ingancin abinci da magunguna a Nijeriya ta...

Hukumar NAFDAC mai kula da ingancin abinci da magunguna a Nijeriya ta bukaci a fara hukuncin kisa ga dilolin kwaya

 

Babbar daraktar hukumar NAFDAC Farfesa Mojisola Adeyeye a wata zantawa da gidan talabijin na Channel a ranar juma’ar nan, tace wannan matakin kadai ne zai kawo karshen safarara miyagun kwayoyi duba da yadda suke silar mutuwar yara.
Mojisola  ta nanata cewa hukunci kisa ya zama dole ga wadannan bata gari.
Ta kuma nemi goyon bayan majalisa da kuma bangaren shar’ia domin yin wannan dokar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata